الثلاثاء، نوفمبر 03، 2009

Amfani da Nau’ra Mai ƙwaƙwalwa da Amfani da Fasahar Yanar Gizo a Afirka.


dansudan
Audio: 01. Fasahar Computa da Internet
Audio: 02. Fasahar Computa da Internet
Audio: 03. Fasahar Computa da Internet
Audio: 04. Fasahar Computa da Internet
Audio: 05. Fasahar Computa da Internet
Audio: 06. Fasahar Computa da Internet
Audio: 07. Fasahar Computa da Internet
Audio: 08. Fasahar Computa da Internet
Audio: 09. Fasahar Computa da Internet
Kamar yadda muka faɗa a baya can, amfani da nau’ra mai ƙwaƙwalwa ko yanar gizo, ya zama ruwan dare, saboda inda duk ka duba kama daga ofisoshi, jami’o’i da makarantun kimiya da fasaha, duk suna amfani ne da yanar gizo wajen koyar da dalibai, a taƙaice dai ana cewa duniya ta kasance a tafin hannunka, kana gida ko makaranta za ka iya yin karatunka ba sai ka fita zuwa wata ƙasa ba.

Sanin aiki da na’ura
Shirin Ji Ka Ƙaru zai fayyace yadda ake amfani da na’ura mai ƙwaƙwalwa ta yadda za ka nemi abokai ko kuma wani bincike na musamman.

An yi shirin na Ji ka ƙaru a harsuna shidda, waɗanda suka haɗa da Ingilishi, Kiswahili, Faransanci, Hausa, Portuguese, da Amharic.

Shirin Ji Ka Ƙaru na samun gudunmuwa ne daga ofishin hulɗa da ƙasashen waje na ƙasar Jamus

Share this article






ليست هناك تعليقات: